Manchester United ta je ta doke West Ham United da ci 2-1 a wasan mako na biyar a gasar Premier League ranar Lahadi. Said Benrahma ne ya fara ci wa West Ham kwallo a minti na 30 da fara take tamaula, ...