Lokacin da take 'yar shekara 13, ƙawaye sun riƙa yin watsi da Chrstine Mboma, saboda muguntar nuna ƙiyayya, amma yanzu da ta zama tamkar sarauniyar wasan ƙasar Namibiya ta zama mai ƙima da daraja a ...