Manchester United da Crystal Palace suna sa ido kan dan wasan Borussia Dortmund dan kasar Ingila, Jobe Bellingham, mai shekara 20. (Bild) Arsenal da Manchester City da Real Madrid na daga cikin ...